BARKA DA ZUWA DANDALIN ZAMANI RIGA DAGA ISMAILA A SABO HADEJIA
1,Wannan dai shine Hotona, wanda idonku yake kallo na 2,Ko da na tafi gun sarki na, zaku tunani watan wata rana. 3,In wani yayi kiran sunana, sai ku cane Allah yaji kaina. 4,In kuma kun shiga site dina, sai ku tuna kuyi Jimami na.